NAZIYARCI BABBAN MASALLACHIN AUCHI
Yaa Allah ka ƙara Daukaka SUNNAH ..
Allah ka Tsare mana 'Yan agajin mu,Da Maluman mu Na SUNNAH.🤲
JIYA Na halarci Wani Babban Masallacin juma'a a garin Ekabigbo AUCHI, (Edo State)
Abun Ya burgeni Yanda Na ga Yara mata da. ,'yan mata da kuma tsofaffi
Mata sun cika Masallaci Domin Sallatar Juma'a. Abun Ya burgeni
Wallahi...
Gefe kuma Ga SOJOJIN SUNNAH JIBWIS , wato 'Yan Agaji Mata da Maza ..
Alhamdulillah 🙏
Duk da Kasancewar su Garine da 'Yan Bidi'a suka Yawaita, Amma hakan bai hana wasu Halartar wajen Ibada ba...
YAA! ALLAH KA ƘARA CUSA MUSU SON SUNNAH ACIKIN ZUKATANSU...
YA RABBI KA ƊAUKI RAYUKAN MU MUNA MUSULMAI AHLUSSUNNAH..
ALLAH KA AMSHI IBADUN MU..
ALLAH KA SAKAWA IYAYEN MU DA ALKHAIRI..
ALLAH ƘARA MUSU LAFIYA DA RAYUWA MAI ALBARKA...
ALLAH KAYI MUSU SAKA-MAKO DA GIDAN ALJANNAH..
WAƊANDA SUKA RASU ALLAH KA HASKAKA MUSU MAKWANCINASU ,ALLAH KASANYA ALJANNAH FIRDAUS TA ZAMA MAKOMA AGARESU..🤲
AMEEN YA HAYYU YAA QAYYUM.👏
Safeeyyah Suleiman Umar
24-Oct.2020
No comments:
Post a Comment