★ABU-BUWAN DA SUKE HADDASA WARIN BAKI★
★Halitosis★ Mouth odour or bad breath★
Shi warin baki yana haddasuwa ne ta hanyoyi gida biyu..!
1★ Local factors
2★ Systemic factors.
Local factors ;- sune wadanda ke faruwa ta sanadin Abubuwa kamar haka;
1_Rashin tsaftar baki... (Rashin yin brush,ko rashin yin Sa dakyau) Shine zakuga haqora sun chanja colour ,da zarar an bude baki sai waari..
2_Kogon haquri.. (Wato wadanda sukeda da kogo a haqoransu)
3_Cin Tafarnuwa... (Amfani da ita,dayawa,Yana
4_Ka yan Qamshi ,wadanda ake sawa a Abinci... (Irinsu curry ,tyme da sauransu)
5_Albasa (itama cinta da yawa,yana kawo warin baaki)
6_Dadewa ba,ayi magana ba shima yana kawo warin baki(idan ka bude baki zakaji bakin yana hamami na wari amma ba sosaiba)
7_Tashi da sassafe idan ka bude bakinka zakaji yana hamami (early morning breath)
Wadannan sune local factors dasuke kawo warin baki za,a iya maagance wannan matsalar,gurin Rage Cin Albasa,tafarnuw
SAI ziyartar Dental clinic, duk bayan wata shida..domin a wanke maka haqoranka...
NAN GABA INSHA ALLAH ZAN KAWO SYSTEMIC FACTORS DAKUMA YANDA ZA,A MAGANCE SU...
★Ni Safeeyyah Suleiman Umar
Nake cewa mu wuni lafiya
No comments:
Post a Comment