MAI WA'AZI
so tari in da zai tsaya ya kalli kansa ya duba ayyukansa,kansa ya kamata ya fara yiwa wa'azi kafin waninsa. Domin a Ɗabi'ah mai wa'azi wani lokaci ya kan manta da kansa,in ba wanda Allah yakiyaye shi ba.
Allah nake Roko Ya Ƙara Tabbatar da zuciyoyin mu akan Imani.

No comments:
Post a Comment