πππππ'YAN UWANA MATA KUZO KUJI WANI SIRRIππππππ
Na Daga Cikin Fa'idar Auran Miji Me Gemu..
..
..
'Yar uwatah Matso kusa Domin kiji Sirrukan..π₯°π€©π
π€©1π Idan Allah ya Azurta ki da Miji Mai Gemu 'Yar uwatah kitayashi Gyaran sa..
Never Allow him Go out with Gemu Botsaa π€¨π€¨π€¨ Kamar Hammatan 'Yan Air..
Dazaran kin Gama shiryashi zai Fita ..
Ζauko Kum taje mai Gemu Hajiya ta ..
Shafa mishi man Gemu inbabu
Samu mai me Ζamshi shafa mai..ππ
'Yar uwatah kema dakanki xakiga Maigidan naki Ya chanja ..
Yayi kyau... Ya zama Ζan kwalisaππ€©
π2- π Daga cikin Fa'idar Gemu...
Gemu da saje Suna Ζara Ζankon soyayya atsakanin Ma'auratahπ€©π
...
'Yar uwatah idan kuna zaune kuna fira keda maigida Never Allow that sitting yatafi a banza...
π'Yar uwatah jawo fuskarsa ..
Dinga shafa Gemun nan ..
Kina Ιan jan Gemun nan cikin salo da iya soyayyar...πππ
Wallahi 'Yar uwatah xakiga Yana Ιan lumshee Idanuwa...
Ma'ana yana jin daΙi
....Dinga bashi labarai masu daΙi..
Ce masa mijinah π kasan ina sonka ko..
Lallai akullum jinake soyayyar ka Ζara Girma take acikin zuciya tah...
Baa na tunanin akwai MACEN datakai Ni sa'ar miji a wannan Duniyarππππ
Pls! 'Yan Uwana mukula sosai Dukkanin Abinda zai faranta ran mazajenmu idan muka Aikata lada zamu samu...
Wanda free ticket ne zuwa Aljannah
... Allah yadatar damuππ€©π
π3-π Na daga cikin Fa'idan Gemu ...
πππ
Zaki iya hukunta mai gida dashi idan yamiki laifi....
Batare da Yasani baπππ
ππππ
Lokacin dakuke zaune musamman idan Yana cikin nishaΙi...
Samu Gemun nan kina shafa shi...
Ahankali .. xakiga Yana lumshe Idanuwa...
Daganan Kija gashin Gemun Da karfi .. sai ki maza kisaki...
Xakiga yayi fir-gi-git yana xari Idanuwaπ³π³
Kamar wanda yayi Qarya...
Sabda Azabar zafi..πππ€ͺπ€ͺ
Kekuma adai dai wanan lokacin ki sakar Masa Qayataccen Murmushi ..,Ki kashe masa ido Ζayaπ
Shima zai mayar miki da martani murmushinkiππ
Koba komai zuciyar ki tayi sanyi...πππ€©
Sai ku sa-santa kanku
....
MATA DA MIJI SAI ALLAHπ€©ππ
#Shawara_Ga_Maza..
HaΖiΖa barin Gemu SUNNAH ce babba ta Annabin Rahama S.A.W
Kaji tsoron Allah ka daina aske Gemu..
Wai don Kar Ace ka tsufa...
Kasani Gemu wata irin Qarin Girma ne da Darajar da cikar Haiba.. agareka
...
Jin jina Ga wasu daga cikin matasan mu..
Domin Yanzu sun fara ajee Gemuu..
Tabbas A wannan zamanin mata dayawa suna kwadayin Auren miji mai Gemu...
Mutumin kirki...
Adaure A dinga aje Gemuu..
Mata da Maza Allah nake Roko Ya zaΙa muku Abokanan zama Nagari. Yaa HAYYU Yaa QAYYUM π€²
Na barku lafiyaπ
..
Safeeyyah Suleiman Umar
GODIYA Agareka Mijinahπππ
Na bani dama da kayi...
Wajen Wayar wa 'Yan Uwana mata dakai..
Da sauran Al'ummar Musulmi..
Game da Zamantakewar yau da kullum..
Allah yasaka maka da Alkhairi..
16-Dec.2020
No comments:
Post a Comment