GASHIN_CORONAVI
ALHAMDULILLAH
Na kammala dukkanin binciken da zanyi akan wannan GASHIN... Kuma zahiri Naga GASHIN agurare MAban-banta....
A'INA NAGA GASHIN KUMA MAI NE NE SHAIDA.!
Dafarko na Dauko ALQUR'ANI NAH ,na duba bangani ba, Na sake dauko wani ALQUR'ANI NAH Wanda bancika amfani dashi ba....
Ina daukowa Naduba suratul Baqara banganiba har qarshe Bangani ba...
Wanda a yanda ake ya'da labarin a suratul baqara kawai ake gani....
Na cigaba da budewa Allah cikin ikonsa Na duba suratul Al-imrana, na samu GASHIN ,na duba nisa'i na samu, daga nan WALLAHI kusan ko wace sura na bude sai na samu....
..
..Dahaka ne nadinga dauka daya bayan daya INA taarawa ,wani na iya dauka ,wani Kuma inna dauko sai ya fadi saboda sirantar sa..
SHIN ACIKIN ALQUR'ANI KAWAI AKE GANIN GASHIN KO HAR A WASU LITTAFAN...?
Nayi mamaki da afkuwar hakan ainun....
Sai nayi wani tunani nace bari na duba littafan BOKO... Irinsu Textbooks da Novel da sauran makamantan su.....
Na je na dauko wani tsohon littafi na,Wanda aka rubuta shi,Akan tarihin Samun 'YANCIN NIGERIA ,Na mahaifi NAH na duba Shima na samu ziri daya nagashin Wanda na iya daukowa...saura
SHIN WANNAN GASHIN YAYA KALARSA TAKE..?!❔❔❔
GASHIN zaku sameshi kamar zare ,siriri ,BAQI DA FARI AKWAI KUMA JAA ...
KAMAR YANDA NAGA RUBUTUN WANI DAN UWA YA TABBATARDA CEWAR WANNAN ZAREN ZA'A IYA SAMUNSHI AKOWANE IRIN LITTAFI....DALI
SUBHANALLAH..!!
SHINE WASU 6ARA GURBIN MUSULMI SUKE AMFANI DA WANNAN DAMAR WAJEN KIRKIRAWA ANNABI S.A.W QARYA...
ANNABI S.A.W "YACE DUK WANDA YAYI MINI QARYA DA GANGAR TO YA TATTALI MAZAUNINSA A WUTA...
*BAYAN HAKA GA WULAQANTA LITTAFIN ALLAH.....
Allah kadai yasan adadin mutanen dasuke da janaba ko Haida ko qananun yara marasa tsarki suka dinga daukar ALQUR'ANI..
*AMADADIN A KOMA GA ALLAH AMMA SAI AKE QOQARIN JANYO MANA WATA MASIFAR...
Wal'iyazuBilLAH
ALLAH YAMANA TSARI DAGA 'YAN DANFARAR IMANI...
ALLAH KADAI YASAN ADADIN MUTANEN DA SUKA JIQA ZARE (DASUNAN GASHI) SUKASHA...
MUTANE IDON SU YARUFE SUNA TUNANIN AKWAI WANDA YA ISA YADAUKE MANA WANNAN MUSIBAR TA CORONAVIRUS BAYAGA ALLAH...?
KO KUN MANTA SHEKARU DASUKA SHUDE...
AKACE MANA ANA GANIN DODON BANGO...
ALLAH YAJIQAN WANI MALAMIN AHLUSSUNAH BADAN YA MUTUBA....
Alokacin muna cikin uqubar wani shugaba,MALAMIN
HAka wata yarinya a unguwar mu ,taxi ta qoshi yayi barci ta farka wai sai kawai taga DODON BANGO acikin dakinta....
MUTANE NATA tururuwar zuwa gani ....
Alokacin wasu suce sun ganshi bakai at are dashi ajikin BANGO wasu suce sunganshi complete da sanda.... Alokacin idan mutum bai samu ikon ganinsa ba sai ace wai bashida rabo....
Hatta 'YAN jarida saida suka kawo mata ziyara alokacin.....
...BAyan wasu kwanaki Ashe wai TAMBOTSAN samankanta ne keyi mata gizo..da sauran 6attatun mutanenta.....
HAKA AKAYI ASHEKARUN BAYA DASUKA SHU'DE AKAN EBOLA...
Aka dinga YA'DA jita-jitan shan ruwan gishiri da kuma wanka dashi....
MUTANE suka manta Allah acikin ZUKATANSU....
Sanadin shan ruwan gishiri yayi sanadiyyar Mutuwar MUTANE da da-ma wasu kuma sukamkamu da cututtuka....
Da aka tsananta bincike. Ashe wai PASTOR ne yayi MAFARKI......
....WANNAN KARON KUMA SAI AKAZO DA SABON SALON YAUDARA DAKUMA DAMFARAR IMANI.....
Wanda WALLAHI MUTANE dayawa suntafi ahakan..
..★TO BARA KUJI KU MASU SHAN RUWAN GASHI(ZARE) IDAN SANADIN KAMUWA DA WASU CUTUKAN NE YAZO ALLAH YABADA SA'A★
YAYIN DA MUTANE SUKA MANTA ALLAH AZUKATANSU SAI ALLAH YA BARSU DA IYA WARSU...
ALLAH YASA MUTANE SU HANKALTA...!
YAA! UBANGIJIN MU KARKA KA-MAMU DA LAIFINDA WASU WAWAYE DAGA CIKIN MU SUKE AIKATAWA....
#GA_HUJJA_NAN_NA
#KUNSAN_ITA_HUJJ
Safeeyyah Suleiman Umar
No comments:
Post a Comment